ALBUM: YviGador – Mirror Of My Heart (Full Album)


1 (Mirror of my heart)Waka ce Wanda akayi akan wata yarinya Mai suna Fadila Aliyu.true life story ne.labarine da yakunshi so da kauna,da kuma yaba halayen yarinyar

2 important of knowledge)Waka ce da akayi da yare 4 Hausa,Larabci,turanci da kuma faransanci,domin nuni wa duniya haskenta.

3 (Sauniyar mata)Waka ce:Mai dake da fasa Kai ga Wanda nake so.

4 (ama kina)Waka ce:dakayi zallan rap Ina cewa ne ni sarkine,Ina da rawani a kaina,haka kuma gani ya koriji.

5 (Happiness in my heart)Waka ce dake Describing wata yarinya kyakwkwa my suna Fadila.

6 (loves me)Labarine wata yarinyar da muke soyayya da ita kwatsam sai watarana taganni da wata muna tafiya muna Hira da ita sai taganmu,wannan lokacin sai taji haushi najuya Ina mata magana sai ta mareni.bayan kwana2 sai tagane Ashe yarinyar da taganmu tare ba budurwata bane,sai ta nemi yafiyata sai nayafe mata.sai nanuna mata ita kadai ce zcyt tadai na shakku da soyayyata a gareni.

7 (Deceiver) itama lbr ne akan wata mayaudariyya:muna soyayya ni da ita tayi alkawari ba zatarabu Dani ba iya wuya,duk abun da nasamu ita nake ba.kwatsam watarana naje gidansu domin na Bata wani abu sai naganta acikin wani mota suna hire da wani Ina kan magana da ita kwai sai ta kwadamun mari,da Jan kunni narabu da ita baza tai soyayya da ni ba.kada kuma na kara kulata.bayan kwana2 sai ga wata tafito cikin wata mahaukaciyar mota fitowarta ke da wuya mukai 2eyes tayi tana kaunata.ita kuma tsohuwar burwata Ashe mayaudari ne tahadu dashi karke ya yaudareta yacutar daita.
TRACKLIST 

1. Mirror Of My Heart || DOWNLOAD

2.Importance Of Knowledge || DOWNLOAD

3. Love Me || DOWNLOAD

4. Sarauniyar Mata || DOWNLOAD

5. Im A King || DOWNLOAD

6. Deceiever || DOWNLOAD

7. Happiness Of My Heart || DOWNLOAD

Post a Comment

0 Comments